Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w08 4/1 p. 32
  • 22 ga Maris, 2008—Rana da Za a Tuna da Ita

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 22 ga Maris, 2008—Rana da Za a Tuna da Ita
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
w08 4/1 p. 32

22 ga Maris, 2008—Rana da Za a Tuna da Ita

Adaren mutuwarsa, Yesu ya ba da gurasa marar-yisti da kuma ruwan anab ga manzanninsa ya umurce su su ci su sha. Kuma ya gaya musu: “Ku yi wannan abin tunawa da ni.”—Luka 22:19.

A wannan shekarar tuna wannan aukuwa ya faɗi a ranar Asabar, 22 ga Maris, 2008. Shaidun Jehobah a dukan duniya za su taru a wannan dare na musamman don su Tuna Mutuwar Yesu a hanyar da ya umurta. Muna gayyatarka. Ka tambayi Shaidun Jehobah da suke kusa da kai don ka san ainihin wurin taron da kuma lokacinsa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba