Za Ka Yarda A Ziyarce Ka?
A cikin wannan duniyar ma ta wahala, za ka sami farin ciki daga cikakken sani na Allah a cikin Littafi Mai Tsarki, Mulkinsa, da nufinsa mai ban sha’awa domin ’yan adam. Idan za ka so ƙarin bayani ko kuma za ka so wani ya zo gidanka yana nazari da kai, don Allah ka rubuta wa Shaidun Jehobah da wannan adireshin, P. M. B. 1090, Benin City 300001, Edo State, Nigeria, ko kuma zuwa ga adireshin da ya dace a shafi na 2.