2 BITRUS
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
2
Malaman ƙarya za su bayyana (1-3)
Ba za a fasa hukunta malaman ƙarya ba (4-10a)
Yadda za a gane malaman ƙarya (10b-22)
3
Masu baꞌa sun yi watsi da hallaka da ke zuwa (1-7)
Jehobah ba ya ɓata lokaci (8-10)
Ku yi tunanin irin mutanen da ya kamata ku zama (11-16)
Ku lura don kada ku bijire (17, 18)