Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 10
  • 7-13 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 10

7-13 ga Fabrairu

1 SAMA’ILA 1-2

  • Waƙa ta 44 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Gaya wa Jehobah Duk Abin da Ke Damunka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 2:10—Me ya sa Hannatu ta ce Jehobah “yakan sa ƙarfin sarkin da ya zaɓa ya sami ɗaukaka” a addu’arta, duk da cewa ba sarki a Isra’ila a lokacin? (w05 4/1 7 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 1:1-18 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! sai ku ɗan tattauna “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 20)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 03 batu na 5 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 133

  • “Matasa, Ku Riƙa Gaya wa Iyayenku Abin da Ke Damunku”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Rayuwar Matasa—Ta Yaya Zan Yi wa Iyayena Magana?.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 70

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 113 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba