Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Maris p. 6
  • “Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Me Ya Sa Yankan Zumunci Tsari Ne Mai Kyau?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Abin da Za Ka Yi Idan Wani a Iyalinku Ya Bar Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Mu Nuna Kauna ga Jehobah ta Wajen Amincewa da Horonsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za a Bi da Wanda Aka Yi wa Yankan Zumunci
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Maris p. 6
Wata mata da aka yi mata yankan zumunci tana fita daga Majami’ar Mulki kuma tana kallon yadda ’yan’uwa suke tattauna da juna

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 4-6

“Ɗan Yisti Kaɗan Yake Kumburar da Dukan Dunƙulen Burodi”

5:1, 2, 5-11, 13

Tun da yankan zumunci yakan kawo baƙin ciki sosai, me ya sa aka ce yana nuna ƙaunar Allah a gare mu?

Yankan zumunci tsarin ne da ke nuna ƙauna ga . . .

  • Jehobah don yana nuna daraja ga sunansa.​—1Bi 1:​15, 16

  • ikilisiya don hakan zai kāre sauran ’yan’uwa da ke ikilisiyar.​—1Ko 5:6

  • mai zunubin don hakan zai sa ya gane kuskurensa.​—Ibr 12:11

Ta yaya za ka taimaka ma iyalin wanda aka yi masa yankan zumunci?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba