Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Maris p. 6
  • 25-31 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 25-31 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Maris p. 6

25-31 ga Maris

1 KORINTIYAWA 4-6

  • Waƙa ta 123 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ɗan Yisti Kaɗan Yake Kumburar da Dukan Dunƙulen Burodi”: (minti 10)

    • 1Ko 5:​1, 2​—Kiristoci da ke ikilisiyar Korinti sun ƙyale wani da ke yin zunubi a cikinsu

    • 1Ko 5:​5-8, 13​—Bulus ya gaya musu su fitar da “yistin,” wato mai zunubin daga cikinsu kuma su miƙa shi ga Shaiɗan (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-2 230, 869-870)

    • 1Ko 5:​9-11​—Kada ’yan’uwa a cikin ikilisiya su riƙa sha’ani da masu zunubi da suka ƙi tuba (lv Rataye da ke shafi na 207 sakin layi na 2-3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ko 4:9​—Ta yaya bayin Allah suka zama abin da mala’iku suke “sa wa ido”? (w09 5/15 24 sakin layi na 16)

    • 1Ko 6:3​—Mene ne Bulus yake nufi sa’ad da ya rubuta cewa: “Za mu yi wa mala’iku shari’a”? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-2 211)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 6:​1-14 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 11)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv 34-35 sakin layi na 19-21 (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 78

  • “Ka Yi Amfani da Bidiyoyi don Ka Koyar da Ɗalibanka”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli kuma ku tattauna bidiyon da ya nuna wata mai shela da take amfani da bidiyon darasi na 4 na ƙasidar nan Albishiri Daga Allah!

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 5 sakin layi na 9-17 da ƙarin bayani na 15

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 23 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba