Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 7
  • “Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Yi Kiwon Garken Allah Wanda Ke Wurinku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Makiyaya, Ku Yi Koyi da Makiyaya Mafi Girma
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ku Taimaki Waɗanda Suka Bar Garken
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • “Wani Sarki Za Ya Yi Mulki Cikin Adalci”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 7
Dattawa suna tattaunawa da mutane a Majami’ar Mulki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 19-20

“Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”

20:28, 31, 35

Wani dattijo yana tattaunawa da wani likita yayin da an kwantar da wani dan’uwa a asibiti

Dattawa sun san cewa Kristi ya fanshi kowane Kirista da jininsa mai tamani, shi ya sa sukan ciyar da tumakin Kristi da kāre su da kuma kula da su. ’Yan’uwa a ikilisiya kuma, suna godiya da kuma ƙaunar dattawa domin yadda suke a shirye su taimaka ma ’yan’uwansu kamar yadda Bulus ya yi.

Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya nake nuna godiya ga dattawa da suke aiki tuƙuru a ikilisiya?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba