Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Satumba p. 7
  • Ku Kasance da Saukin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kasance da Saukin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Saukin Kai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • ‘Wurin Masu Filako Hikima Take’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Satumba p. 7

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kasance da Sauƙin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu

Ku Kasance da Sauƙin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu

Yesu shi ne mutum mafi girma da ya taɓa rayuwa a duniya. Duk da haka, ya ɗaukaka Jehobah ta wajen kasancewa da sauƙin kai. (Yoh 7:​16-18) Amma Shaiɗan ya zama Iblis wanda yake nufin “Maƙaryaci.” (Yoh 8:​44, Littafi Mai Tsarki) Kamar Shaiɗan, Farisawa sun nuna girman kai, shi ya sa ba sa daraja waɗanda suka gaskata da Almasihu. (Yoh 7:​45-49) Ta yaya za mu yi koyi da Yesu sa’ad da muka sami wata gata a ikilisiya?

KU KALLI BIDIYON NAN “KU ƘAUNACI JUNA”​—KU GUJI YIN KISHI DA BURGA, SASHE NA 1, SAI KU TATTAUNA TAMBAYAR NAN:

  • Alex ya nuna girman kai sa’ad da yake magana da Bill da kuma Carl

    Me ya nuna cewa Alex yana da girma kai?

KU KALLI BIDIYON NAN “KU ƘAUNACI JUNA”​—KU GUJI YIN KISHI DA BURGA, SASHE NA 2, SAI KU TATTAUNA TAMBAYOYIN NAN:

  • Alex ya nuna saukin kai sa’ad da yake magana da Bill da Carl

    Ta yaya Alex ya kasance da sauƙin kai?

    Ta yaya Alex ya ƙarfafa Bill da kuma Carl?

KU KALLI BIDIYON NAN “KU ƘAUNACI JUNA”​—KU TSANI FAHARIYA DA RASHIN HANKALI, SASHE NA 1, SAI KU TATTAUNA TAMBAYAR NAN:

  • Dan’uwa Harris bai nuna saukin kai ba sa’ad da yake magana da Faye

    Me ya nuna cewa Ɗan’uwa Harris bai nuna sauƙin kai ba?

KU KALLI BIDIYON NAN “KU ƘAUNACI JUNA”​—KU TSANI FAHARIYA DA RASHIN HANKALI, SASHE NA 2, SAI KU TATTAUNA TAMBAYOYIN NAN:

  • Dan’uwa Harris ya nuna saukin kai sa’ad da yake magana da Faye

    Ta yaya Ɗan’uwa Harris ya nuna sauƙin kai?

    Me ’Yar’uwa Faye ta koya daga halin da Ɗan’uwa Harris ya nuna?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba