Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Afrilu p. 3
  • 9-15 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Afrilu p. 3

9-15 ga Afrilu

MATTA 27-28

  • Waƙa ta 69 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Je ku Taimaki Mutane Su Zama Mabiyan Yesu​—Me Ya Sa, A Ina, Ta Yaya?”: (minti 10)

    • Mt 28:18​—Yesu yana da iko sosai (w04 7/1 14 sakin layi na 4)

    • Mt 28:19​—Yesu ya ce a yi wa’azi da kuma koyar da mutane a duk faɗin duniya (nwtsty na nazari)

    • Mt 28:20​—Dole ne mu koya wa mutane yadda za su aikata abubuwan da Yesu ya koyar (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 27:51​—Mene ne yagewar labulen yake nufi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 28:7​—Ta yaya mala’ikan Jehobah ya daraja matan da suka zo kabarin Yesu? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 27:​38-54

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) g17.2-E 14​—Jigo: Shin A Kan Giciye Ne Aka Kashe Yesu?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 70

  • “Wa’azi da Koyarwa Suna da Muhimmanci Wajen Mai da Mutane Almajiran Yesu”: (minti 15) Tattaunawa. Yayin da kake tattauna talifin, ka saka bidiyon nan Ku Ci-gaba da Yin Wa’azi Babu ‘Fashi’​—Sa’ad da Kuka Sami Dama a Duk Inda Kuke da Wa’azi na Gida-gida. Da kuma bidiyon nan Ku Ci-gaba da Yin Wa’azi Babu ‘Fashi’​—Yin Wa’azi ga Jama’a da Yin Nazari da Mutane.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 6 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 73 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba