Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Nuwamba p. 4
  • Ka Koyi Darasi Daga Kurakurenka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Koyi Darasi Daga Kurakurenka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Darussa Daga Littafin Yunana
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ya Koyi Darasi Daga Kuskurensa
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Ya Koya Daga Kuskurensa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ya Koyi Nuna Jin Ƙai
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Nuwamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | OBADIYA 1–YUNANA 4

Ka Koyi Darasi Daga Kurakuranka

Littafin Yunana ya nuna mana cewa Jehobah ba zai yashe mu ba idan muka yi kuskure. Amma Jehobah yana bukatar mu koyi darasi daga kuskuren da muka yi, kuma mu yi canjin da ake bukata.

Yun 1:3

Wane kuskure ne Yunana ya yi yayin da Jehobah ya ba shi aiki?

Hanya daga Yafa zuwa Tarshish ta kogi

Yun 2:​1-10

Mene ne Yunana ya yi addu’a a kai, kuma ta yaya Jehobah ya amsa addu’arsa?

Yunana yana addu’a a gabar teku

Yun 3:​1-3

Ta yaya Yunana ya nuna cewa ya koyi darasi daga kuskurensa?

Hanya daga Yafa zuwa Tarshish

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba