Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Nuwamba p. 4
  • 13-19 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Nuwamba p. 4

13-19 ga Nuwamba

OBADIYA 1–YUNANA 4

  •  Waƙa ta 42 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Koyi Darasi Daga Kurakuranka”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Obadiya.]

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Yunana.]

    • Yun 3:​1-3​—Yunana ya koyi darasi daga kurakuransa (ia 114 sakin layi na 22-23)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ob 10​—Ta yaya ne aka ‘datse Edom har abada’? (w07 12/1 8 sakin layi na 5)

    • Ob 12​—Mene ne za mu iya koya daga yadda Jehobah ya hukunta mutanen Edom? (jd-E 112 sakin layi na 4-5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yun 3:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban wp17.6​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) wp17.6​—Ka riga ka ba da mujallar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara kuma ka gabatar da ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) ld 12-13​—Ka zaɓa hotunan da za ka nuna.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 37

  • “Darussa Daga Littafin Yunana”: (minti 15) Ka tattauna talifin bayan kun kalli bidiyon nan Ibada Ta Iyali: Yunana​—Ya Koyi Rahama Daga Jehobah.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 21 sakin layi na 8-14

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 133 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba