Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Afrilu p. 3
  • Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Rika Amincewa da Gyarar Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Ka Bar Horon Jehobah Ya Mulmula Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Kana Barin Jehobah Ya Mulmula Ka Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Afrilu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 17-21

Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka

Wani maginin tukwane yana yin tukunya

Ka amince da gyarar Jehobah

18:1-11

  • Jehobah yana ba mu shawarwari da kuma horo don ya gyara halayenmu na Kirista

  • Muna bukatar mu yi biyayya da kuma amince da gyararsa

  • Jehobah ba ya tilasta mana mu yi abin da ba ma so

Maginin tukwane yana iya canja ra’ayinsa a kan abin da ya yi niyyar yi da laka

  • Jehobah ya ba mu ’yancin yin zaɓi, don hakan, za mu iya amincewa da gyararsa ko a’a

  • Jehobah yana bi da mutane bisa ga yadda suka amince da umurninsa

    Wani dan’uwa ya fita daga wurin wasu dattawa da fushi, amma ya sake dawowa. Hakan ya nuna yadda Jehobah yake mana gyara

A waɗanne hanyoyi ne nake bukatar Jehobah ya yi mini gyara?

KA SAN CEWA?

Fasashen tukunya kusa da wani tukunyar laka

A zamanin dā, laka abu ne mai muhimmanci sosai. Laka tana yin laushi sosai sa’ad da aka kwaɓa ta da ruwa kuma za a iya mulmula ta yadda ake so. Amma laka ba abu mai ƙarfi ba ce ko da an ƙona ta da wuta sosai.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba