DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZRA 1-5
Jehobah Yana Cika Alkawuransa
Hoto
Jehobah ya ce za a dawo da bauta ta gaskiya a hankalin Urushalima. Amma bayan Isra’ilawa sun dawo daga bauta a Babila, sun fuskanci matsaloli da yawa, har da umurnin da sarki ya bayar cewa a dakatar da aikin gine-ginen. Mutane da yawa sun ji tsoro cewa ba za a taɓa kammala aikin ba.
A misalin 537 K.H.Y.
Cyrus ya ce a sake gina haikalin
3:3
Wata na bakwai
An shirya bagadi kuma an yi hadaya
3:10, 11
536 K.H.Y.
An kafa tushen
4:23, 24
522 K.H.Y.
Sarki Artaxerxes ya dakatar da ginin
5:1, 2
520 K.H.Y.
Zakariya da Haggai sun ƙarfafa mutanen su soma ginin
6:15
515 K.H.Y.
An kammala haikalin