Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Janairu p. 5
  • 18-24 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-24 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Janairu p. 5

18-24 ga Janairu

Ezra 1-5

  • Waƙa ta 85 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Yana Cika Alkawuransa”: (minti 10) [Ka sa bidiyon nan Gabatarwar Littafin Ezra.]

    • Ezr 3:​1-6​—Annabcin Jehobah ba ya faɗuwa ƙasa banza (w06 1/1 9 sakin layi na 6)

    • Ezr 5:​1-7​—⁠Jehobah zai iya juya abubuwa don mutanensa su yi nasara (w06 1/1 9 sakin layi na 8; w86-E 1/15 9 sakin layi na 2; w86-E 2/1 29 akwati)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ezr 1:​3-6​—Me ya sa ba rashin bangaskiya ba ne ya sa wasu Isra’ilawa suka ƙi komawa Urushalima? (w06 1/1 8 sakin layi na 5; 9 sakin layi na 5)

    • Ezr 4:​1-3​—Me ya sa ba a amince da ba da kai da suka yi ba? (w06 1/1 9 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezr 3:10–4:7 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ku gabatar da talifi na ƙarshe a Hasumiyar Tsaro ta kwanan nan. Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A nuna yadda ake koma ziyara wurin wani da ya saurara sa’ad da ka gabatar masa da talifi na ƙarshe a Hasumiyar Tsaro. Ka yi tambaya ko ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) A nuna yadda ake gudanar da nazari. (bh shafi na 20-21 sakin layi na 6-8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 40

  • “Waɗannan Abubuwa Duka Fa Za A Ƙara Maku Su”: (minti 5) Jawabin da aka ɗauko daga Matta 6:33 da Luka 12:​22-24. Ka sa ‘yan’uwa su faɗi labarin da ya nuna yadda Allah ya cika alkawarinsa wajen kula da bukatunsu sa’ad da suka saka Mulkin farko.

  • Shin Kuna Ce I Kuma Daga Baya Ku Ce A’a?: (minti 10) Tattaunawa. (w14 3/⁠15 30-32)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 7 sakin layi na 1-14 (minti 30)

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 41 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba