Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 26
  • Kun Yi Domin Ni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kun Yi Domin Ni
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Addu’ar Wanda Ke Cikin Wahala
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Ka Ba Ni Karfin Hali
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Samun Karfafa a Lokacin Wahala
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
  • Jehobah Ya Ce: “Dana Ka Yi Hikima”
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 26

WAƘA TA 26

Kun Yi Domin Ni

Hoto

(Matta 25:​34-40)

  1. 1. Waɗansu tumaki mabiyan Yesu ne,

    suna yin aiki tare da shafaffu.

    Aikin da suke yi

    don su taimake su,

    Na sa Yesu murna, zai sāka musu.

    (AMSHI)

    “In kun ƙarfafa su, kun ƙarfafa ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.

    Ayyukan da kun yi kun yi domin ni.

    Kun yi domin su, kun yi domin ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.”

  2. 2. “Kun ciyar da ni fa, kun shayar da ni ma,

    kun biya mini dukan bukatuna.”

    Za su gaya wa Sarkin:

    “A yaushe ke nan?”

    Shi zai gaya musu dalilin hakan:

    (AMSHI)

    “In kun ƙarfafa su, kun ƙarfafa ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.

    Ayyukan da kun yi kun yi domin ni.

    Kun yi domin su, kun yi domin ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.”

  3. 3. “Kun nuna aminci da kuma nagarta,

    don kun yi wa’azi da ʼyan’uwana.”

    Sarkin zai ce wa waɗansu

    tumakinsa:

    “Ku ji daɗin duniya har abada.”

    (AMSHI)

    “In kun ƙarfafa su, kun ƙarfafa ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.

    Ayyukan da kun yi kun yi domin ni.

    Kun yi domin su, kun yi domin ni.

    In kun yi domin su, kun yi domin ni.”

(Ka kuma duba Mis. 19:17; Mat. 10:​40-42; 2 Tim. 1:​16, 17.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba