Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 25
  • Mutane Masu Daraja

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mutane Masu Daraja
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Shaidun Jehobah Ne!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Yabi Jehobah Domin Dansa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Zai Cece Bayinsa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Yabi Jehobah Allahnmu!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 25

WAƘA TA 25

Mutane Masu Daraja

Hoto

(1 Bitrus 2:9)

  1. 1. Allah na da al’umma,

    Shafaffun ’ya’yansa ne.

    Daga duniya suke,

    Amintattu ne su.

    (AMSHI)

    Bayinka ’ya’ya ne

    Masu daraja sosai.

    Duk suna ƙaunar ka

    Kuma suna shelar sunanka.

  2. 2. Dukansu tsarkakku ne,

    Suna riƙe gaskiya.

    Allah ne ya jawo su

    Cikin ƙungiyarsa.

    (AMSHI)

    Bayinka ’ya’ya ne

    Masu daraja sosai.

    Duk suna ƙaunar ka

    Kuma suna shelar sunanka.

  3. 3. Suna yin hidimarsu

    Na tara amintattu.

    Suna bin Yesu Kristi,

    Har da dokokinsa.

    (AMSHI)

    Bayinka ’ya’ya ne

    Masu daraja sosai.

    Duk suna ƙaunar ka

    Kuma suna shelar sunanka.

(Ka kuma duba Isha. 43:20b, 21; Mal. 3:17; Kol. 1:13.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba