Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mrt talifi na 90
  • Kiwon Lafiya​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kiwon Lafiya​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
  • Karin Batutuwa
  • Makamantan Littattafai
  • Rayuwa Za Ta Koma Yadda Take Kafin Annobar Korona? Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka
    Karin Batutuwa
  • Mutane Miliyan Shida Sun Mutu Sanadiyyar Cutar Korona​—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
    Karin Batutuwa
  • Matsalar Ƙwaƙwalwa a Faɗin Duniya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2023
  • ꞌYan Siyasa Masu Cin Hanci da Rashawa​—Abin da Mulkin Allah Zai yi
    Karin Batutuwa
Dubi Ƙari
Karin Batutuwa
mrt talifi na 90
Wani karamin yaro a hannun mahaifiyarsa yana zub da hawaye, suna tsaye a layi a asibiti.

Chris McGrath/Getty Images

WAꞌAZI NA MUSAMMAN

Kiwon Lafiya​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi

A ranar 22 ga Mayu, 2023, shugaban hukumar Lafiya ta Duniya Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce: “Ko da yake yadda annobar korona take kashe mutane ya ragu, hakan baya nufin cewa annobar korona ba matsala ba ne a duniya. . . . Zai dace mu kasance a shirye domin mu san cewa wata annoba za ta sake bullowa a nan gaba.”

Sanadiyyar annobar korona, mutane da yawa suna shan wahala. Shin gwamnatoci da kungiyoyin kiwon lafiya za su iya zama a shirye don annoba da za ta sake bullowa, kuma su taimaka mana don matsalolin lafiya da muke fama yanzu?

Littafi Mai Tsarki ya gaya mana game da gwamnati da zai iya kawo mana lafiyar da muke bukata. Ya ce: “Allah na Sama zai kafa wani mulki” ko gwamnati. (Daniyel 2:44) A lokacin “Ba mazaunin kasar da zai ce, ‘Ina ciwo.’” (Ishaya 33:24) Kowa zai more koshin lafiya da kuma ka karfi kamar matasa.​—Ayuba 33:25.

Mene ne Mulkin Allah?

Mujallar “Hasumiyar Tsaro” mai jigo “Mene ne Mulkin Allah?”

A ranar Satumba 2023, Shaidun Jehobah za su yi waꞌazi na musamman don su gaya wa mutane abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da mulkin Allah. Za mu so ka karanta mujallar Hasumiyar Tsaro mai jigo “Mene ne Mulkin Allah?” Za ka sami amsoshi ga tambayoyi kamar:

  • Wane ne Sarkin Mulkin Allah?

  • Yaushe Ne Mulkin Allah Zai Zo Duniya?

  • Mene Ne Mulkin Allah Zai Yi?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba