Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 4-10 ga Mayu, 2026
2 Ka Inganta Yadda Kake Koyarwa a Waꞌazi
Talifin Nazari na 11-17 ga Mayu, 2026
8 Ka Dogara ga Jehobah Mai Iko Duka
Talifin Nazari na 18-24 ga Mayu, 2026
14 Kada Ka Manta da Abin da Ya Fi Muhimmanci a Rayuwarka
Talifin Nazari na 25-31 ga Mayu, 2026
20 Ka Yi Tunani Sosai Kafin Ka Ɗau Mataki
Talifin Nazari na 1-7 ga Yuni, 2026
26 Za Ka Iya Yin Farin Ciki Ko da Ana Tsananta Maka
32 Labarin Wani Daga Littafi Mai Tsarki—Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya da Kuma Aminci Kamar Benaya