Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 44: 5-11 ga Janairu, 2026
2 Yadda Za Ka Kasance da Farin Ciki Idan Ka Tsufa
Talifin Nazari na 45: 12-18 ga Janairu, 2026
10 Yadda Za Mu Ci-gaba da Farin Ciki Idan Muna Kula da Wanda Ya Tsufa ko Marar Lafiya
Talifin Nazari na 46: 19-25 ga Janairu, 2026
16 Yesu Babban Firist Namu Ne Mai Tausayi
Talifin Nazari na 47: 26 ga Janairu, 2026–1 ga Fabrairu, 2026
22 “ Kai Mai Daraja Ne Sosai”!
28 “ Ku Kiyaye Ɗayantakar Nan da Ruhu Ya Ba Ku”
30 Talifin da Zai Taimaka wa Matan da Aka Wulaƙanta
31 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
32 Abin da Littafi Mai Tsarki Yake Nufi—Mu Riƙa Ƙarfafa Juna