Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w24 Satumba pp. 1-32
  • Ta Nazari

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ta Nazari
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
w24 Satumba pp. 1-32
Yesu yana zaune a kan kursiyinsa a sama yana kallon mutane kashi biyu a duniya. Hotuna: ꞌYanꞌuwa maza da mata suna bauta ma Jehobah. Na 1. Wata ꞌyarꞌuwa riƙe da wayarta tana kallon sama. 2. Wani ɗanꞌuwa da matarsa suna karanta Littafi Mai Tsarki. 3. ꞌYanꞌuwa maza da mata suna aiki a inda ake wani ginin ƙungiyarmu. 4. Wani ɗanꞌuwa a fursun yana adduꞌa. 5. Wata ꞌyarꞌuwa da ta tsufa tana yin kalami a taro. 6. Wata ꞌyarꞌuwa da aka kwantar da ita a asibiti tana ba ma wata nas warka. 7. Wani ɗanꞌuwa yana koyar da ꞌyan iyalinsa. Hotuna: Mutanen da ba sa bin ƙaꞌidodin Jehobah. Na 1. Wani mutum yana adduꞌa a wurin caca. Na 2. Wani ya bugi wata mata da hannunsa. Na 3. Mutane suna zanga-zanga da fushi. Na 4. Wani mutum da bindiga a ɓoye yana bibiyar wata a inda ake faka motoci. Na 5. Wani fasto yana yi wa sojoji adduꞌa. Na 6. Wata mata tana shan kayan maye.

Ta Nazari

SATUMBA 2024

TALIFOFIN NAZARI NA: 11 GA NUWAMBA–8 GA DISAMBA, 2024

© 2024 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.

An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba