Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w24 Agusta p. 32
  • Ga Mai Karatu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ga Mai Karatu
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
w24 Agusta p. 32

Ga Mai Karatu

Ga Mai Karatu

A wannan Hasumiyar Tsaro, akwai talifofi guda biyar da suke da alaƙa da juna:

  • Talifi na farko zai bayyana irin ƙaunar da Jehobah yake mana, da abin da ya yi don ya taimaka mana mu yi nasara a kan zunubi.

  • Talifi na biyu zai bayyana abin da tuban gaske yake nufi, da kuma yadda Jehobah ya taimaki mutane su tuba.

  • Talifi na uku zai bayyana yadda Jehobah ya ce ikilisiyar da ke Korinti su bi da wani da ya yi zunubi da gangan kuma ya ƙi ya tuba.

  • Talifi na huɗu zai bayyana yadda dattawa za su taimaka wa waɗanda suka yi zunubi mai tsanani.

  • A talifi na biyar kuma, za mu ga abin da dattawa da dukan ꞌyanꞌuwa za su yi idan aka cire wani daga ikilisiya, don su ci-gaba da nuna masa ƙauna da jinƙai.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba