Ta Nazari
SATUMBA 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 7 GA NUWAMBA–4 GA DISAMBA, 2022
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Wani ɗan’uwa yana koyarwa, kuma wannan babban aiki ne da za a yi a lokacin Sarautar Yesu na Shekara Dubu (Ka duba talifin nazari na 39, sakin layi na 20)