Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Mun Yanke Shawarar Sauƙaƙa Rayuwarmu
Wasu ma’aurata masu suna Madián da Marcela sun gano cewa sayan abubuwa saboda sha’awa kawai da kuma cin bashi suna tara musu gajiya, amma koya wa mutane game da Allah yana sa su farin ciki.
KARIN BATUTUWA
Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mana Mu Jimre da Canjin Yanayi Mai Tsanani?
Shawarwarin da ke Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka mana sa’ad da muke fuskantar bala’o’in da canjin yanayi yake jawowa, kafin su faru, ko kuma bayan sun faru.
TAIMAKO DON IYALI
Abin da Ya Kamata Iyaye Su Sani Game da Makarantun Kula da Yara
Kafin iyaye su zaɓi makarantar kula da yara, ya kamata su yi bincike da kyau. Tambayoyin da ke wannan talifin za su iya taimaka musu su san abin da ya fi dacewa da yaransu.