Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w22 Yuli pp. 1-32
  • Ta Nazari

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ta Nazari
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
w22 Yuli pp. 1-32
Hasumiyar Tsaro ta Nazari, Yuli 2022.

Ta Nazari

YULI 2022

TALIFOFIN NAZARI NA: 5 GA SATUMBA–2 GA OKTOBA, 2022

© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.

An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.

HOTON DA KE SHAFIN FARKO:

Kamar yadda ake harhaɗa ƙananan abubuwa don a sami katon abu guda daya, haka ma idan muka haɗa annabce-annabcen da ke littafin Daniyel da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna, za mu gane cewa ƙarshe ya kusa kamar yadda Jehobah ya yi mana alkawari. (Ka duba talifin nazari na 28, sakin layi na 2)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba