Abin Da Muke Da Shi A Jw.Org
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Abin da Zai Taimaka wa Ma’aikatan Asibiti da Aiki Ya Yi Musu Yawa
Ta yaya wasu nas nas da ma’aikatan asibitoci suka sami ƙarfafa a lokacin annobar korona?
TAMBAYOYIN MATASA
Yana da Muhimmanci Mutum Ya Sami Ɗimbin Abokai a Shafin Sada Zumunta?
Wasu mutane suna sa ransu a cikin haɗari domin su sami mabiya da yawa ko mutane su so abubuwan da suke sakawa a dandalin sada zumunta. Shin zai dace mu shiga haɗari don muna so mu shahara?
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Ofisoshin Fassara da Suke Amfanar Miliyoyin Mutane
Ka ga yadda wurin da mafassara suke da zama zai iya shafan kyaun aikin da suke yi.