Na Nazari
FABRAIRU 2020
TALIFOFIN NAZARI NA: 6 GA AFRILU–3 GA MAYU, 2020
© 2019 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Wani Ba’isra’ile matashi ya ruga wurin Musa da Joshuwa don ya gaya musu cewa maza biyu a sansanin suna yi kamar su annabawa ne. Joshuwa ya ce Musa ya hana mazan yin hakan, amma Musa ya ƙi. Maimakon haka, ya gaya masa cewa yana farin ciki da Jehobah ya naɗa mazan da ruhunsa. (Ka duba talifin nazari na 8, sakin layi na 10)