Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
Solomone ya ƙaura zuwa Amirka don neman arziki. Maimakon haka, sai ya soma shan miyagun ƙwayoyi kuma a ƙarshe, aka saka shi a kurkuku. Mene ne ya taimaka masa ya yi gyara a rayuwarsa.
A jw.org, ka duba GAME DA MU > LABARAN SHAIDUN JEHOBAH > LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE.
TAMBAYOYIN MATASA
Idan Ban Iya Samun Abokan da Suka Dace da Ni Fa?
Shin ya fi dacewa in yi cuɗanya da mutanen da halayensu bai da kyau ko kuma in guje su?
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA > TAMBAYOYIN MATASA.