Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 10
  • 5-11 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 10

5-11 ga Yuni

2 TARIHI 30-31

  • Waƙa ta 87 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yin Ibada Tare Yana Taimaka Mana”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 30:20​—Mene ne za mu iya koya daga yadda Jehobah ya saurari Hezekiya? (w18.09 6 sakin layi na 14-15)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 31:​11-21 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 20)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ku soma nazari a darasi na 1. (th darasi na 18)

  • Jawabi: (minti 5) w19.01 11-12 sakin layi na 13-18​—Jigo: Mu Yabi Jehobah ta Wurin Yin Kalami a Taro. (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 74

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Shirya Kalaminka: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, a yi wa yara waɗannan tambayoyin: Ta yaya za ku yi shiri kuma ku yi kalami a taro? Me ya sa za mu yi farin ciki ko da ba a kira mu mu yi kalami ba?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 3

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 115 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba