Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 9
  • Jehobah Ne “Baban Marayu”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Ne “Baban Marayu”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Yi Amfani da Ƙaꞌidodin Littafi Mai Tsarki Ku Taimaka Wa Yaranku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira na Mai Kula da Daꞌira na 2026
  • “Ku Zaɓi Wanda Za Ku Bauta Masa”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 9
Hoton danꞌuwa da ke talifin nan “Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan” yana magana da wani danꞌuwa da ya manyanta yayin da suke waꞌazi.

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Ne “Baban Marayu”

A kowace shekara, matasa da yawa suna zama abokan Jehobah. (Za 110:3) Jehobah ya damu da kowannenku. Ya san matsalolin da kuke fuskanta kuma ya yi alkawari zai taimaka muku ku bauta masa. Idan mahaifinka ko mahaifiyarka ce kaɗai ta rene ka, ka tuna cewa Jehobah ne “baban marayu.” (Za 68:5) Da taimakon Jehobah za ka yi nasara a duk yanayin da ka sami kanka a ciki.​—1Bi 5:10.

Hoto daga bidiyon “Suna Dagewa Wajen Kiyaye Bangaskiyarsu​—Wadanda Mahaifinsu Ne ko Mahaifiyarsu Ce Kadai Take Koya Musu Game da Jehobah.” Tammy Ludlow.

KU KALLI BIDIYON NAN SUNA DAGEWA WAJEN KIYAYE BANGASKIYARSU​—WADANDA MAHAIFINSU NE KO MAHAIFIYARSU CE KADAI TAKE KOYA MUSU GAME DA JEHOBAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Mene ne kuka koya daga labarin Tammy da Charles da kuma Jimmy?

  • Ta yaya abin da ke Zabura 27:10 zai ƙarfafa waɗanda mahaifinsu ko mahaifiyarsu ce kaɗai ta rene su?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba