Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 12
  • 17-23 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 17-23 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 12

17-23 ga Afrilu

2 TARIHI 10-12

  • Waƙa ta 103 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 11:​16, 17​—Wane darasi ne za mu iya koya daga yadda Rehoboam ya yi biyayya? (w18.06 14 sakin layi na 2-4)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 10:​1-15 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 6)

  • Jawabi: (minti 5) be 69 sakin layi na 4-5​—Jigo: Ka Koyar da Ɗalibanka Saꞌad da Suka Nemi Shawara. (th darasi na 20)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 79

  • “Yadda Za a Yi Amfani da Bidiyoyin Nazari”: (minti 5) Jawabi da bidiyo. Ku kalli bidiyon Maraba da Zuwa Nazarin Littafi Mai Tsarki.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 43

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 121 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba