Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 11
  • Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira na Mai Kula da Daꞌira na 2026
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2026
  • Ka Rubuta Ci Gaban da Ka Samu
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 11

RAYUWAR KIRISTA

Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima

Hikimar Allah tana da daraja kamar dukiyar da take a ɓoye. (K. Ma 2:​1-6) Hikima tana taimaka mana mu zama masu basira kuma mu riƙa tsai da shawarwari masu kyau. Ƙari ga haka, tana kāre mu. Saboda haka, hikima “muhimmin abu” ne. (K. Ma 4:​5-7) Muna bukatar mu ƙoƙarta sosai don mu iya samun abubuwa masu daraja da suke Kalmar Allah. Za mu iya somawa ta wurin karanta Kalmar Allah “dare da rana.” (Yos 1:8) Ku lura da waɗansu shawarwarin da za su taimaka mana mu riƙa karanta Kalmar Allah a kai a kai kuma mu ji daɗin sa.

KU KALLI BIDIYON NAN YADDA WASU MATASA SUKA KYAUTATA KARATUN KALMAR ALLAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

Me ya sa yake yi ma waɗannan matasan wuya su riƙa karanta Littafi Mai Tsarki kowace rana, amma me ya taimaka musu?

  • Hoto daga bidiyon “Yadda Wasu Matasa Suka Kyautata Karatun Kalmar Allah.” Melanie.

    Melanie

  • Hoto daga bidiyon “Yadda Wasu Matasa Suka Kyautata Karatun Kalmar Allah.” Samuel.

    Samuel

  • Hoto daga bidiyon “Yadda Wasu Matasa Suka Kyautata Karatun Kalmar Allah.” Celine.

    Celine

  • Hoto daga bidiyon “Yadda Wasu Matasa Suka Kyautata Karatun Kalmar Allah.” Raphaello.

    Raphaello

TSARIN DA ZAN RIƘA BI A KARATUN LITTAFI MAI TSARKI:

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba