Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 8
  • 5-11 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 8

5-11 ga Disamba

2 SARAKUNA 13-15

  • Waƙa ta 127 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sar 13:​20, 21​—Wannan muꞌujizar ta goyi bayan bautar waɗanda addinai suka ɗaukaka? (w05 8/1 30 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 13:20–14:7 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma nazari a darasi na 1 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 20)

  • Jawabi: (minti 5) km-E 8/03 1​—Jigo: Aikin da Ke Sa Mutane Farin Ciki. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 30

  • “Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Jehobah Zai Tuna da Ni.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 30

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 151 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba