Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 6
  • Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ta Yaya ’Yan’uwa Mata Za Su Biɗi Ƙarin Aiki?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • “Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Bangaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ku Yi ‘Marmarin Zama Masu Kula’ da Ikilisiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 6

RAYUWAR KIRISTA

Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu?

ꞌYanꞌuwa maza da mata suna ƙoƙari don su cim ma maƙasudai a hidimarsu ga Jehobah, kamar yin hidimar majagaba da hidima a Bethel da kuma gina Majamiꞌar Mulki. Ƙari ga haka, ꞌyanꞌuwa maza suna iya ƙoƙarinsu su zama dattawa. (1Ti 3:1) Hakan yana nufin cewa ya kamata Kiristoci su yi ƙoƙari su sami wani matsayi don a riƙa daraja su sosai?

KU KALLI BIDIYON NAN ME YA SA MUKE BUKATAR MU ƘARA ƘOƘARI A HIDIMARMU? (1TI 3:1), SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

Ta yaya nassosi na gaba za su taimaka mana mu san dalilai uku da za su sa mu ƙara ƙoƙari a hidimarmu?

  • Mt 5:​14-16

  • 1Ti 4:15

  • Ibr 5:14–6:1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba