Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 3
  • “Ku Riƙa Bayarwa”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ku Riƙa Bayarwa”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Rika Ajiye “Wani Abu”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Darajar Anini Biyu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Ba da Kyauta ga Jehobah”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 3
Wata ꞌyarꞌuwa da ta tsufa tana ba da gudummawar kudi ta yin amfani da wayarta. Hotuna: Hanyoyi dabam-dabam da ake amfani da gudummawarmu. 1. Buga littattafai a Bethel. 2. Makarantun kungiyar Jehobah. 3. Waꞌazi ga jamaꞌa. 4. Ayukan gine-gine.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Riƙa Bayarwa

Yesu ya ce idan muna bayarwa, mu ma za a ba mu. (Lu 6:38) Idan bayarwa ta zama mana jiki, hakan zai sa ꞌyanꞌuwa a ikilisiya su zama masu halin kirki da masu bayarwa.

Bayarwa da zuciya ɗaya ita ma ibada ce. Jehobah ya san waɗanda suke nuna wa ꞌyanꞌuwa mabukata alheri, kuma ya yi alkawari cewa zai sāka musu.​—K. Ma 19:17.

KU KALLI BIDIYON NAN MUNA GODIYA DON YADDA KUKE BAYARWA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Ta yaya ake amfani da gudummawarku wajen taimaka wa ꞌyanꞌuwa?

  • Me ya sa zai dace mu ci gaba da bayarwa ko da abin da muke so mu bayar ƙarami ne ko babba?​—Ku kuma duba talifin jw.org ɗin nan “Yadda Ake Taimaka wa Masu Bukata.”

KA NEMI ƘARIN BAYANI A DANDALINMU

Ta yaya za ka iya yin gudummawa don ka tallafa wa aikin da Shaidu Jehobah suke yi? Ka danna sashen “Donations” da ke ƙarƙashin shafin farko na manhajar JW Library®. A ƙasashe da yawa akwai wani sashen da ake kiran “Tambayoyin da Ake Yawan Yi” (FAQ) da zai kai ka talifin nan Donations to Jehovah’s Witnesses​—Frequently Asked Questions.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba