Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 3
  • Ku Rika Ajiye “Wani Abu”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Rika Ajiye “Wani Abu”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Riƙa Bayarwa”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Darajar Anini Biyu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Ba da Kyauta ga Jehobah”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 3
Wata ꞌyarꞌuwa tana saka gudummawa a akwati a Majamiꞌar Mulki. Hotuna: 1. ꞌYanꞌuwa maza da mata suna aikin gine-gine. 2. Shirye-shiryen JW. 3. ꞌYanꞌuwa maza da mata suna saukar da kayan agaji daga wata babban mota.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Riƙa Ajiye “Wani Abu”

Bai kamata mu riƙa yin gudummawa yadda muka ga dama kawai ba. A maimakon haka, kamar yadda manzo Bulus ya gaya mana, mu riƙa ajiye “wani abu” don yin gudummawa a kai a kai. (1Ko 16:2) Idan muna bin wannan shawarar, ibadarmu za ta sami ci gaba kuma za mu yi farin ciki. Ko da muna ganin abin da za mu bayar bai da yawa, Jehobah yana alfahari da ƙoƙarin da muke yi wajen ba da abin da za mu iya bayarwa.—K. Ma 3:9.

KU KALLI BIDIYON NAN MUN GODE DA SHIRIN DA KUKE YI DON BA DA GUDUMMAWA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Mene ne amfanin yin shiri kafin mu ba da gudummawa?

  • Ta yaya wasu suke ajiye “wani abu” don ba da gudummawa?

KA NEMI ƘARIN BAYANI A DANDALINMU

The “Donations” icon, which shows a hand holding a coin.

Ta yaya za ka iya yin gudummawa don ka tallafa wa aikin da Shaidun Jehobah suke yi? Ka danna sashen “Donations” da ke ƙarƙashin shafin farko na manhajar JW Library®. A ƙasashe da yawa akwai wani sashen da ake kiran “Tambayoyin da Ake Yawan Yi” (FAQ) da zai kai ka talifin nan Donations to Jehovah’s Witnesses​—Frequently Asked Questions.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba