Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 14
  • 31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 14

31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba

2 SARAKUNA 3-4

  • Waƙa ta 151 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ki Ɗauko Ɗanki”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sar 4:38​—Su waye ne “ƙungiyar annabawa”? (mwbr22.09-HA an ɗauko daga it-2 697 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 3:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 17)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 20)

  • Jawabi: (minti 5) w13 8/15 28-29​—Jigo: Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Yadda Elisha Ya Nuna Tawali’u a Hidimarsa? (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 129

  • “Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 25

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 139 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba