Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 9
  • Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa “Raba Hankalinku Biyu?”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa “Raba Hankalinku Biyu?”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ya Kāre Bauta ta Gaskiya
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Ya Kāre Bauta ta Gaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 9
Iliya da annabawan Baal da wasu mutane suna kallon yadda wuta ya fito daga sama ya cinye hadayan da aka mika a kan bagadi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa “Raba Hankalinku Biyu?”

Iliya ya gaya wa Isra’ilawa cewa wajibi ne su tsai da shawara game da abin da za su yi (1Sar 18:21; w17.03 14 sakin layi na 6)

Baal ba allah ba ne (1Sar 18:​25-29; ia 88 sakin layi na 15)

Jehobah ya nuna cewa shi ne Allah na gaske a hanya mai ban al’ajabi (1Sar 18:​36-38; ia 90 sakin layi na 18)

Iliya ya gaya wa Isra’ilawa cewa wajibi ne su nuna su masu bangaskiya ne ta wajen yin biyayya ga Dokar Jehobah. (M.Sh 13:​5-10; 1Sar 18:40) Hakazalika, mu ma a yau muna bukatar mu nuna bangaskiyarmu ta wajen biyayya ga dokokin Jehobah.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba