Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 10
  • 8-14 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 8-14 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 10

8-14 ga Agusta

1 SARAKUNA 3-4

  • Waƙa ta 88 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Muhimmancin Hikima”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sar 4:20​—Mene ne furucin nan “da yawa kamar yashin bakin teku” yake nufi? (w98 2/1 18 sakin layi na 15)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 3:​1-14 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka bayyana yadda muke nazari da mutane kuma ka ba wa mutumin katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 3)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 06 batu na 4 (th darasi na 12)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 127

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima​—Ku Riƙa Bayarwa: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya​—Ku Riƙa Ajiye “Wani Abu” Don Yin Gudummawa. Bayan haka sai ku amsa tambayar nan: A waɗanne hanyoyi ne ma’auratan suka nuna cewa su masu bayarwa ne hannu sake?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 15 da karin bayani na 2

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 14 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba