Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 9
  • Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Iya Ba da Lokacinka da Kuma Karfinka?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Ku Riƙa Yin Aiki da Jehobah Kowace Rana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 9

RAYUWAR KIRISTA | KU KAFA MAƘASUDAI DON SABUWAR SHEKARA TA HIDIMA

Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu

Gina wuraren ibada hanya ce na bauta wa Jehobah. (Fit 36:1) Kana ganin za ka iya cika fom na DC-50 don ka taimaka da aikin gini da ake yi kusa da wurin kake zama? Ko kuma kana ganin za ka iya yin aiki a wuri mai nisa na makonni ko watanni ta wajen cika fom na Application for Volunteer Program (A-19)? Ba sai ka iya aikin gine-gine ba kafin ka cika fom na yi aikin.​—Ne 2:​1, 4, 5.

KU KALLI BIDIYON NAN KU ƘARA ƘWAZO A HIDIMARKU DA BANGASKIYA​—KU TAIMAKA A AIKIN GINE-GINENMU, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Ku Kara Kwazo A Hidimarku Da Bangaskiya​—Ku Taimaka A Aikin Gine-Ginenmu.” Sarah ta saka hulan kwano kuma tana murmushi a wurin da ake gini.

    Waɗanne abubuwa ne suka dami Sarah? Mene ne ya taimaka mata?

Idan kana so ka taimaka da aikin gina wuraren ibada, ka tattauna da dattawan ikilisiyarku don ka san yadda za ka iya yin hakan.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba