Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 15
  • “Ƙauna . . . Ba Ta Yin Girman Kai”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ƙauna . . . Ba Ta Yin Girman Kai”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Yi Zaman Ƙauna”
    Ka Kusaci Jehobah
  • Ƙauna Ta Gina Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • Ka Gina Ƙaunar Da Ba Ta Ƙarewa Daɗai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Ƙauna Takan . . . Sa Zuciya Cikin Kowane Hali”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 15
Hotuna: 1. Wani dan’uwa yana addu’a kafin ya karanta Littafi Mai Tsarki. 2. Yana share Majami’ar Mulki. 3. Shi da matarsa sun ziyarci wata tsohuwa a asibiti.

RAYUWAR KIRISTA

“Ƙauna . . . Ba Ta Yin Girman Kai”

Ƙauna tana taimaka mana mu zama masu tawali’u. (1Ko 13:4) Idan muna ƙaunar ’yan’uwanmu, ba za mu ɗauki kanmu da muhimmanci fiye da su ba. Muna mai da hankali ga halaye masu kyau na ’yan’uwanmu kuma muna yin amfani da baiwarmu don mu taimaka musu. (Fib 2:​3, 4) Idan mun ci gaba da nuna irin wannan ƙaunar, Jehobah zai yi amfani da mu don ya cim ma nufinsa.

KU KALLI BIDIYON NAN KADA MU MANTA YADDA ƘAUNA TAKE​—BA TA YIN GIRMAN KAI, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Waɗanne irin baiwa ne Absalom yake da su?

  • Ta yaya ya yi amfani da baiwarsa a hanyar da ba ta dace ba?

  • Ta yaya za mu guji zama masu girman kai?​—Ga 5:26

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba