Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 14
  • 25 ga Afrilu–1 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 25 ga Afrilu–1 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 14

25 ga Afrilu–1 ga Mayu

1 SAMA’ILA 25-26

  • Waƙa ta 130 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana Yin Abubuwa da Garaje?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 25:18, 19—Me ya sa za mu iya ce ba taurin kai Abigail ta yi wa mijinta ba? (ia 80 sakin layi na 16)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 25:1-13 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Zama Aminan Jehobah”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Zama Aminan Jehobah.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 04 batu na 4 (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 126

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 01

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 98 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba