Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 6
  • 28 ga Maris–3 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Maris–3 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 6

28 ga Maris–3 ga Afrilu

1 SAMA’ILA 18-19

  • Waƙa ta 36 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Ka Yi Nasara”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 19:23, 24—Mene ne ake nufi da cewa Sarki Saul “ya yi annabci”? (it-2-E 695-696)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 18:25–19:7 (th darasi na 11)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So.

  • Jawabi: (minti 5) km-E 1/03 1—Jigo: Aikin da Ke Bukatar Mu Zama Masu Tawali’u. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 31

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 77

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 2 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba