Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 12
  • 14-20 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 12

14-20 ga Fabrairu

1 SAMA’ILA 3-5

  • Waƙa ta 1 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Allah Ne Mai Yin La’akari da Yanayinmu”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 3:3—Ta yaya muka san cewa Sama’ila bai yi barci a wuri Mafi Tsarki ba? (w05 4/1 7 sakin layi na 4)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 3:1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazari. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazarin darasi na 1. (th darasi na 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 03 batu na 6 (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 30

  • “Darussa da Muka Koya Daga Rayuwar Sama’ila”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Yi Koyi da Su—Sama’ila.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 71

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 99 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba