Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 3
  • 10-16 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 3

10-16 ga Janairu

ALƘALAI 17-19

  • Waƙa ta 88 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Alƙ 19:18—Me ya sa aka sa sunan Jehobah a wannan ayar a juyin New World Translation na 2013? (w15 12/15 10 sakin layi na 6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 17:1-13 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Allah Ya Damu da Mu—Irm 29:11. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi a darasi na 1. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 89

  • Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Yi wa Iyayenka Biyayya: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, ka zaɓi yara kuma ka yi musu tambayoyi na gaba: Ta yaya Kaleb ya yi wa mamarsa rashin biyayya? Me ya yi sa’ad da ya gane cewa ya yi kuskure? Me ya sa za ka yi wa iyayenka biyayya?

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 66

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 150 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba