Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 2
  • Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani!

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani!
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Ba Samson Karfi
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Sarkin Ƙarfi
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Ka Kasance da Halin Kirki
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Dogara ga Jehobah Kamar Samson
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 2
Samson yana kwance a cinyar Delila sa’ad da take gaya wa wani mutum ya zo ya aske gashin Samson.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani!

An rinjayi Delila da kuɗi don ta ci amanar Samson (Alƙ 16:4, 5; w12 4/15 9 sakin layi na 4)

Delila ta yi ta matsa wa Samson har sai da ya gaya mata asirinsa (Alƙ 16:15-18; w05 3/1 30 sakin layi na 4)

Wajibi ne Kiristoci su kasance da aminci a iyali da kuma ikilisiya (1Ta 2:10; w12 4/15 11-12 sakin layi na 15-16)

Jehobah yana yi wa waɗanda suka kasance da aminci albarka.—Za 18:25, 26.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba