Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 10
  • 6-12 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 6-12 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 10

6-12 ga Disamba

ALƘALAI 6-7

  • Waƙa ta 38 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Tashi da Dukan Ƙarfinka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Alƙ 6:27​—Ta yaya labarin Gidiyon zai taimaka mana a wa’azi? (w05 3/1 29 sakin layi na 6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 6:1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon haɗuwa ta fari: Littafi Mai Tsarki​—Ro 15:4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 6)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ka nuna wa mutumin yadda zai sauƙar a wayarsa. (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 104

  • “Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Yadda Aka Yi Bidiyon “The New World Society in Action”.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 61

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 8 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba