Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 3
  • Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Riƙa Bayarwa”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Darajar Anini Biyu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Ku Rika Ajiye “Wani Abu”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • “Ba da Kyauta ga Jehobah”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 3
Hotuna: 1. Wani dan’uwa yana sa gudummawarsa. 2. Na’urar JW Box. 3. ’Yan’uwa shirya kayan daukan bidiyo.

RAYUWAR KIRISTA

Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku

Ikilisiyar da ke Tasalonika sun nuna wa ’yan’uwansu ƙauna duk da cewa suna cikin yanayi mai wuya. (2Ta 1:3, 4) Bayin Jehobah a yau suna nuna wa juna irin wannan ƙaunar a faɗin duniya. Talifofin jw.org masu jigo “Yadda Ake Amfani da Gudummawarka” sun nuna hanyoyin da gudummawarka take taimaka wa ’yan’uwa a mawuyacin yanayi. Muna yaba muku don ƙaunarku da kuma gudummawarku.

KU KALLI BIDIYON NAN MUNA “GODE WA ALLAH SABODA KU,” SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

• Me da me ake yi da gudummawarmu?

• A wace hanya mafi kyau ce za mu taimaka wa ’yan’uwanmu da suke bukatar taimako?​—Ku kuma duba talifin jw.org mai jigo “Yadda Ake Taimaka wa Masu Bukata”

KA NEMI ƘARIN BAYANI A DANDALINMU

Ta yaya za ku ba da gudummawa don ku tallafa wa aikin Shaidun Jehobah? Ka danna sashen “Donations” da ke ƙarƙashin shafin farko na manhajar JW Library. A ƙasashe da yawa akwai wani sashen da ake kira “Tambayoyin da Ake Yawan Yi” (FAQ), da zai ba ka amsoshin tambayoyin da ake yawan yi game da ba da gudummawa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba