Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 11
  • Ka Amince da Taimakon ’Yan’uwanka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Amince da Taimakon ’Yan’uwanka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Tambayoyi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Ratsa Zukatan Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 11

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Ka Amince da Taimakon ’Yan’uwanka

Jehobah ya ba mu ‘’yan’uwa masu bi ko’ina a duniya’ don su taimaka mana. (1Bi 5:9) Za su iya taimaka mana sa’ad da muke fuskantar matsaloli a wa’azi. Alal misali, Akila da Biriskila da Sila da Timoti da wasu sun taimaka wa manzo Bulus. ​—A. M 18:​1-5.

Ta yaya ’yan’uwa za su taimaka maka a wa’azi? Za su iya ba ka shawarwari game da yadda za ka bi da waɗanda ba sa son saƙonmu, ko yadda za ka koma ziyara, ko kuma yadda za ka gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki. Ka nemi wani a ikilisiyarku da zai iya taimaka maka kuma ka same shi ya taimaka maka. Babu shakka, za ku amfana kuma za ku yi murna.​—Fib 1:25.

KU KALLI BIDIYON NAN ZA KU JI DAƊIN ALMAJIRTARWA IDAN KUN AMINCE DA TAIMAKON JEHOBAH​—’YAN’UWANMU, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—’Yan’uwanmu.” Wata ’yar’uwa ta raka Anita yin nazarin da Rose.

    Me da me Anita ta yi don ta ƙarfafa Rose ta halarci taro?

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—’Yan’uwanmu.” Abigay ta raka Anita wurin Rose, sai Abigay ta gaya wa Rose cewa ta taba yin waka.

    Me ya sa za mu gaya wa wasu masu shela su raka mu zuwa gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki?

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—’Yan’uwanmu.” Abigay tana nazari da Rose sa’ad da Anita ta yi tafiya.

    Dukan ’yan’uwa a ikilisiya ne za su taimaka wa mutum ya zo ya bauta wa Jehobah

    Mene ne Rose take jin daɗinsa da Abigay ita ma ta so a dā?

  • Waɗanne hanyoyin yin wa’azi ne ’yan’uwa za su iya koya maka?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba