Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 16
  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Tambayoyi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yin Amfani da Kalmar Allah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Ratsa Zukatan Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 16

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a

Jehobah ne yake sa gaskiyar da muke gaya wa mutane ta ratsa zuciyarsu. (1Ko 3:6-9) Don haka, idan muna so mu yi nasara a hidimarmu, wajibi ne mu dogara ga Jehobah ya taimaka mana da kuma ɗalibanmu.

Ka roƙi Jehobah ya taimaka wa ɗalibanka su jimre da matsalolin da suke fuskanta. (Fib 1:9, 10) Ka gaya wa Jehobah ainihin abin da kake so ya yi maka. Ka roƙe shi ya sa ruhu mai tsarki ya ja-goranci tunaninka da ayyukanka. (Lu 11:13) Ka koya wa ɗalibanka yadda za su yi addu’a kuma ka ƙarfafa su su riƙa yin hakan. Ka ambata sunan ɗalibinka yayin da kuke addu’a tare, ko sa’ad da kake addu’a a madadinsa.

KU KALLI BIDIYON NAN ZA KU JI DAƊIN ALMAJIRTARWA IDAN KUN AMINCE DA TAIMAKON JEHOBAH​—ADDU’A, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wace matsala ce Anita ta fuskanta sa’ad da take nazari da Rose?

  • Ta yaya 1 Korintiyawa 3:6 ya taimaka wa Anita?

  • Me ya taimaka wa Anita ta warware matsalar da ta fuskanta?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba