Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 7
  • Yin Amfani da Kayan Bincike

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yin Amfani da Kayan Bincike
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Tambayoyi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Ratsa Zukatan Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yin Amfani da Kalmar Allah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 7

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Yin Amfani da Kayan Bincike

Jehobah ya ba mu kayan da za sa mu ƙware wajen koyarwa. Sun ƙunshi bidiyoyi da warƙoƙi da mujallu da ƙasidu da littattafai, kuma mafi muhimmanci cikin su shi ne Littafi Mai Tsarki. (2Ti 3:16) Ya kuma ba mu kayan bincike da za su taimaka mana mu bayyana Nassosi da kyau. Hakan ya haɗa da Watchtower Library da manhajar JW Library® da Watchtower LABURARE NA INTANE™, da Littafin Bincike Don Shaidun Jehobah.

Za ka daɗa yin farin ciki sa’ad da ka yi amfani da dukan kayan da muke da su don yin bincike sosai. Ka koya wa ɗalibanka yadda ake amfani da waɗannan kayan bincike. Su ma za su yi farin ciki sosai sa’ad da suka samo amsoshin tambayoyinsu daga Littafi Mai Tsarki.

KU KALLI BIDIYON NAN ZA KU JI DAƊIN ALMAJIRTARWA IDAN KUN AMINCE DA TAIMAKON JEHOBAH​—KAYAN BINCIKE, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—Kayan Bincike.” Rose tana bayana wa Anita cewa ta yi imani ba halittar abubuwa aka yi ba.

    Mene ne Rose ta ce game da halitta?

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—Kayan Bincike.” Anita tana amfani da “Littafin Bincike” don ta samu bayanai game da halitta.

    A ina ne Anita ta sami bayani game da wannan batun?

  • Hoto daga bidiyon “Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—Kayan Bincike.” Anita ta nuna wa Rose abin da ta samu a bincike da ta yi.

    Nema da kuma gaya wa mutane abubuwan da muka koya sa’ad da muke bincike yana sa mu farin ciki

    Ta yaya ta zaɓi bayanin da ya amsa batun da Rose ta tayar?

  • Ta yaya yin amfani da kayan bincike ya taimaka wa Anita?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba